Kosan doya

Amina Halilu @cook_19147497
Cooking Instructions
- 1
Na fere doya nayi greating din shi
- 2
Sai nasa Milk,egg,maggi,attarugu,albasa duk na juya ya hade jikin shi
- 3
Na dora oil yayi zafi sai na fara zubawa da spoon da yayi golden brown sai na kwashe.
Cooksnaps
Did you make this recipe? Share a picture of your creation!
Similar Recipes
-
-
Dankali turawa da kwai tare da soyayyar miyar hanta Dankali turawa da kwai tare da soyayyar miyar hanta
Ina kaunar dankalin turawa acikin girkisumeey tambuwal's kitchen
-
-
-
-
-
Dambu mai hadin kayan lambu Dambu mai hadin kayan lambu
girki daga mrs jarmeel kitchensadiyanuhumuhammad
-
-
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/12541159
Comments