Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

Cooking Instructions

  1. 1

    Da farko zaki samu doyarki ki fere saiki wanke ki zuba a pot saiki daura akan wuta ki barta ta dahu sosai saiki sauke, saiki dakata sama sama

  2. 2

    Saiki sauketa tasha iska, saiki samu scotch bonnet onion and garlic ki jajjagasu suyi laushi sosai saiki dauko dakakkiyar doyarki ki zuba akai saiki zuba maggi and curry kici gaba da mashing nasu harsai sunyi laushi sosai

  3. 3

    Saiki dunga dibar yam da hannunki kina making balls,bayan kin gama saiki samu cover na robar coke mau kyau kina sawa a tsakiyar ball naki kinna Dannawa har saiya fita saiki cire haka xaki tayi Harki gama duka

  4. 4

    Saiki samu flour kisa mata maggi and curry, saiki whisking egg naki

  5. 5

    Zakina dakko yam doughnut naki kina sawa a cikin flour saiki maida cikin egg saiki maida cikin breadcrumbs saiki qara sawa cikin egg saiki sa cikin cornflakes naki haka xaki tayi Harki gama

  6. 6

    Saiki daura veg oil naki kan wuta saiki dunga daukowa kina sawa kina soyawa har yai golden brown saiki sauke. Notice in a low heat karki cika wuta

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maryam Harande
Maryam Harande @harandemaryam
on
Kaduna State, Nigeria
cooking is my pride and passion
Read more

Comments

Similar Recipes