Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki samu baban kwano ki zuba awarar ki sai ki murmusa ta sosai ko ina ya fashe
- 2
Sai ki samu tarrugunki da albasa ki wanke sai ki bare taffarnuwan ki kiyi grating
- 3
Sai ki zuba a cikin awaran ki sai ki kawo maggi ki barbada sai ki kawo kwanki ki fasa guda 10 a ciki sai ki juya sosai ko ina ya hade ki kawo curryn ki ki zuba
- 4
Sai ki samu bakan Leda ki kukula shi sai ki samu tukunya sai ki sa ruwa kisa awaran ki ki barta har ta dahu sosai
- 5
Sai ki samu kwano ki fasa kwai ki guda 3 ki kada ki sa maggi da curry ki yanka albasa ki
- 6
Sai ki samu awaran ki ki cire a Leda ki barta ta dan huce sai ki yayanka sai ki samu mai ki zuba a frying pan in yayi zafi sai ki sa awaranki a kwai sai ki zuba ki soya in ta soyu sai ki kwashe
- 7
Shikenan a zuba aci da sauce aci dadi lfy
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
-
-
Garau garau
Ayau inaso innuna asalin yanda ake garau garau Wanda kakan ninmu keyi kafin,kuma lokacin da shi akeyi kafin azo da abun a zama nance bari in tuno maku baya#garaugaraucontest Amcee's Kitchen -
Yam pancakes
Gaskiya yana matukar dadi ban cika son doya ba shi yasa na sarafashi ta wannan hanya sai naji kuma yayi min dadi. Maryamaminu665 -
Miyar Awara (Kwai da kwai)
#ramadansadaka # Iyalaina suna son wannan miyar sosai shiyasa nake musu ita Zyeee Malami -
-
Peppered awara
Na koyi wannan hadin awara a wurin princess amrah,yana da dadi sosai.Godiya ga amrah,godiya ga Cookpad #girkidayabishiyadaya Hauwa Rilwan -
-
-
-
-
Awara
Gaskia naji dadin awarar nan tunda na ganta maryama's kitchen tayi taban shaawa kuma na gwada alhamdulilla tai man dadi yanda nayi ta @Rahma Barde -
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
More Recipes
sharhai