*SPAGHETTI WITH DRY FISH SOUCE *Recipe By Runas kitchen

RuNas Kitchen
RuNas Kitchen @ChefR6044
kano

😋

*SPAGHETTI WITH DRY FISH SOUCE *Recipe By Runas kitchen

😋

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Attaru
  2. Albasa
  3. Tumatir
  4. Busheshen kifi Dry fish
  5. Maggi
  6. Oil
  7. Spices
  8. Garlic
  9. Ruwa

Cooking Instructions

  1. 1

    Da farko zaki jika kifin ta ruwan zafi kibashi 5m saiki wanke kicire kayan kisake zuba masa ruwan zafi ki ajye a gefe

  2. 2

    Kiyi blending attaruhu da tumatir kadan kamar jajjje saiki yanka albasa kikawo tukunya kisa a wuta Amman kirage wutan kizuba mai kikawo albasa kizuba anason albasa mai dan yawa kizuba garlic dinki itama akai kidan juya ya soyu basosaiba Sai ki zuba attaruhu da tumatir akai kicigaba da soyawa

  3. 3

    Saiki dauraye kifinki kizuba akai kisa maggi da sauran spices dinki kidan zuba ruwa kadan shikenan kirufe kibata 5m shikenan tayi

  4. 4

    ✍🏻Written by
    *Rukayya m jamil*
    *Mrs Nasir *
    CEO
    👩‍🍳RuNas Kitchen👩‍🍳

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
RuNas Kitchen
RuNas Kitchen @ChefR6044
on
kano

Similar Recipes