Yogo fruit

nafisat kitchen
nafisat kitchen @cook_21962227

Yanada dadi ga kara lfy

Yogo fruit

Yanada dadi ga kara lfy

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

minti 10mintuna
1 yawan abinchi
  1. 1Rufaida yoghurt
  2. Apple daya
  3. Water melon slice

Umarnin dafa abinci

minti 10mintuna
  1. 1

    Zan yanka kankana,apple kanana zansami bowl injuye yoghurt insasu kankana injuya inzuba a cup sai asha

  2. 2

    Zaki iyasa kuwane fruit Wanda kikesu.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
nafisat kitchen
nafisat kitchen @cook_21962227
rannar

Similar Recipes