Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Doya wadda aka yanka aka fere danya
  2. Kifi sidine soyayye
  3. Manja da man gyada
  4. Tarugu,tattasai da albasa,tumatoe paste
  5. Yankarkiyar albasa
  6. Maggi,gishiri,sinadarin dandano
  7. Citta da tafarnuwa

Cooking Instructions

  1. 1

    Dafarko nazuba doyata da nawanke a tukunya,senazuba soyayyen manja da man gyada.senazuba kayan miya sena sa pure water sachet daya sbd girkin bameyawa bane.

  2. 2

    Sena zuba citta da tafarnuwa da Maggi da sinadarin dandano senarufe haryafara tafasa.

  3. 3

    Sena doyar tanuna senazuba albasa na bara kifin nasa sena barshi for 5 mins sannan na sauke najuya i se yakara kauri.

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zee,s Kitchen
Zee,s Kitchen @cook_24213096
on
Kaduna
I love cooking and baking.i like trying new recipe s
Read more

Similar Recipes