Blue Curacao syrup

Yayu's Luscious @cook_18086578
Bakida damuwa ba Sai fita yawon samo Shi a babban kanti ba
Blue Curacao syrup
Bakida damuwa ba Sai fita yawon samo Shi a babban kanti ba
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki zuba ruwa suga ki maste lemon ki. Dora a wuta kisa tsinken cinnamon ki zuba gogaggen bawon lemon nan Sai ki rufe ya tafasa zuwa 5 mn
- 2
Sai ki sauke ki tace ki zuba blue food colour
- 3
Shi ke nan idan zakiyi abin sha Zaki yi amfani da shi
- 4
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
Blue hawaii
Ga sauki ga dadin yi Babu bata lokaci idan kayi ma baki su rasa wani irin drink ne ka basu Jumare Haleema -
-
-
Layered blue paradise
#chefsuadclass1 wannan lemu godiyace ga cookpad domin free online class da sukayimana Wanda chef su'ad ta gabatar muna godiya. Meenat Kitchen -
-
-
Blue Hawaii
Blue Hawaii yamin dadi tun awurin cookout saidanashi 2cups sbd ga dadi ga sanyi. Maryamyusuf -
-
-
-
Blue Hawaii
Munkoya wannan lemo me dadi a kaduna cookout mungode cookpad #kaduna2807 Beely's Cuisine -
Home made grenadine syrup
Kin huta siyan grenadine duka sanda kika buqata zakiyi abunki da kudi qalilanYayu's Luscious
-
-
-
Blue hawaii
Gaskiya naji dadin lemun nan da aka mana a cookout so refreshing.A big thank you to chef fasma Allah ya kara basira. mhhadejia -
-
-
Layered blue paradise
Banyi niyar saka recipe ba yanzu amma da chef suad tai mana classes abun ya bani shaawa nace bari na gwada kuma Alhmdullah yayi dadi sosai yarona da yasha ya dinga mommy a kara mani 🤣 #chefsuadclass1 @Rahma Barde -
-
-
-
Marble cake
Naji ina Jin kwadayi,Sena nace Bara dai na gwada yin cake dinnan Dana taba ganin Shi a hoto Yummy Ummu Recipes -
-
-
Beach Cucumber juice
#FPPCCucumber nada amfani sosai idan baza ki iya ciba sai ki amfani da ita da sauran abubuwa ki hada beach cucumber juice. Zainab Jari(xeetertastybites) -
-
-
Lemon moctail na shudin (blue)curacao 😫💃
Wannan lemo na musamman ne da labarin qayatarwarshi ya samo asali daga wjn yar uwa ta musamman....Maryama's kitchen ♥️ Afaafy's Kitchen -
-
Nigerian Flag Rice
#Oct1st 1st October tana da matukar muhimmanci a waje na,bayan murnar samun encin Nigeria a Wannan ranar kuma muke murnar zagayowar haihuwar Baban mu Sweet And Spices Corner
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/13889610
sharhai (4)