Dambun Kaza

hadiza said lawan
hadiza said lawan @cook_14446590
Kano Nigeria

wannan danbu akwaishi da dadi ga sa annashuwa iyalina sunajin dadinsa ga kuma saukin sarrafawa.

Dambun Kaza

wannan danbu akwaishi da dadi ga sa annashuwa iyalina sunajin dadinsa ga kuma saukin sarrafawa.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

awa daya da rab
na mutum shida
  1. 2kaza guda
  2. 4mai kofi
  3. 20attarubu guda
  4. tafarnuwa20
  5. kayan kanshi yaddakikeso
  6. 10dandano
  7. kori kadan
  8. albasa

Umarnin dafa abinci

awa daya da rab
  1. 1

    Dafarko nawanke kazar nasata acikin tukunya nasa albasa kayan kanshi kori kadan tafarnuwa, gishiri, magi,sannan nabarta ta dahu sosai sannan nasauketa nabarta ta huce sannan na salibe naman nasa amazibi daban sannan na jajjaga attarubu albasa tafarnuwa nazuba nasa kayan kanshi da magi saina daka shi sama sama sannan na chakuda.

  2. 2

    Saina Dora kasko awuta nasa mai nazuba naman naringa juyawa ahankali haryayi yadda nakeso sannan nakwashe.

  3. 3

    Bayan na kwashi nasa a abin tata natsane man tas sannan na juyeshi shikenan sai ci.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
hadiza said lawan
hadiza said lawan @cook_14446590
rannar
Kano Nigeria
I'm Hadiza aged of 38 living within Kano municipal and I'm married. cooking is my fashion I really loved it more especially our traditional dishes
Kara karantawa

Similar Recipes