Markadeden gyada

Teemerh's Cuisine
Teemerh's Cuisine @teemerh_cuisine
Biu,Borno State

Markadaidiyar gyada na da sauki wajen sassafawa ga sauri wajen amfani wajen yin kumu,miya da sauransu. Shide wannan markadeden gyada na shakara bai lalace ba.idan ya fara dadewa zaki ga mai ya taso a kai ya koma ya daskare.

Markadeden gyada

Markadaidiyar gyada na da sauki wajen sassafawa ga sauri wajen amfani wajen yin kumu,miya da sauransu. Shide wannan markadeden gyada na shakara bai lalace ba.idan ya fara dadewa zaki ga mai ya taso a kai ya koma ya daskare.

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Gyada
  2. Barkono da citta dan kadan

Cooking Instructions

  1. 1

    Kisamu gyada mai kyau sai ki daurata a wuta madaidaici (kada wutan yayi yawa) ki cigaba da juyawa har sai kamshi gyadan ya fara tashi zai kai kama 10-12.

  2. 2

    Idan yayi sai ki sauke ki barshi ya sha iska.

  3. 3

    Idan yayi sanyi sai ki cire bawon gaba daya.ki zabe rubabbun ciki da wanda suka kone sai ki bakace saboda bawon ya fita.idan bawon baya fita to gyadan baiyi bane sai ki sake mayar da shi wuta kisake soyashi.

  4. 4

    Daga nan sai ki sa barkono da citta (dan kadan) sai ki kai injin markade a markada miki,idan kuma kina da food processor zaki iya amfani da shi.

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Teemerh's Cuisine
Teemerh's Cuisine @teemerh_cuisine
on
Biu,Borno State

Comments

Similar Recipes