Miyar awara Mai sauqi

Yayu's Luscious
Yayu's Luscious @cook_18086578

Tanada matuqar Dadi kuma ni in qaunar awara sosai da sosai

Miyar awara Mai sauqi

Tanada matuqar Dadi kuma ni in qaunar awara sosai da sosai

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

10 min
mutane 4 yawan
  1. Awara yanka 4
  2. Sina Darin dandani
  3. Mai
  4. Attaruhu da albasa
  5. Kayan qamshi
  6. Jan onga

Umarnin dafa abinci

10 min
  1. 1

    Zaki yanka awarar ki qanana Sai ki gyara kayan miya ki jajjaga

  2. 2

    Sai ki say Mai awuta yayi zafi idan yayi zafi Sai soya kayan miyar ki zuba kayan qam Shi kisa Jan onga

  3. 3

    Sai ka kawo awara ki zuba ki juya ki rage wuta ki rufe sanna ki sauke

  4. 4

    Zaki it's ci da shinkafa ki da taliya ko kuskus Sai aci dadi

  5. 5
Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Yayu's Luscious
Yayu's Luscious @cook_18086578
rannar

Similar Recipes