Kwadon Cabbage

Marierie
Marierie @chefmasha
Nigeria

Kwadon Cabbage na da saukin yi. Ki gwada shi a yau.

Kwadon Cabbage

Kwadon Cabbage na da saukin yi. Ki gwada shi a yau.

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

15 minutes
5 people
  1. Cabbage
  2. Seasoning
  3. Kuli Kuli
  4. Attarugu
  5. Tumatir
  6. Albasa

Cooking Instructions

15 minutes
  1. 1

    Da farko zaki yanka Cabbage dinki. Sai ki wanke da gishiri, ki tsame.

  2. 2

    Ki sami kuli kuli ki daka ta zamo gari. Sai ki ajiye sinadarin dandanon ki a gefe.

  3. 3

    Sai ki yanka Tumatir, Attarugu da Albasa.

  4. 4

    Sai ki kwaba cabbage, da su attarugun, da kuli kuli. Sai ki sa sinadarin dandanon ki daidai gwargwado, ki kara kwaba wa.

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Marierie
Marierie @chefmasha
on
Nigeria
Love baking and trying out different varieties of foooood 💜
Read more

Comments

Similar Recipes