Fatira da miyar awara

hadiza said lawan
hadiza said lawan @cook_14446590
Kano Nigeria

abincin nan akwai dadi sosai karrma kiyishi da safe wajen Karin kumallo yara da mai gidan naso sosai.

Fatira da miyar awara

abincin nan akwai dadi sosai karrma kiyishi da safe wajen Karin kumallo yara da mai gidan naso sosai.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

awa daya
mutane 6 yawan abinchi
  1. 4fulawa kofi
  2. mai kofi I
  3. gishiri
  4. 4kawai
  5. attarubu goma
  6. 5mumatir
  7. 2albasa
  8. tafarnuwa4
  9. 6dandano
  10. kayan kanshi
  11. baking powder 1sp
  12. kori
  13. i

Umarnin dafa abinci

awa daya
  1. 1

    Dafarko natankade fulawar nasa gishiri kadan da baking powder,mai kadan saina kwaba sannan nabugashi sosai saina murzashi inayi Ina gasawa shikenan.

  2. 2

    Sannan nagyara kayan miyar na jajjaga su sannan na dora tukunya nasa mai dayayi zafi nazuba jajjagen dasu tafarnuwa nabarsu su dansoyu sannan na murmusa awara na zuba cikin kwai nasa kayan kanshi da dan Kori saina zuba cikin miyar najuya nasa dandano da yankakkiyar albasa saina rage wuya bashishi ya soyu ahankali saina sauke shikenan sai chi.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
hadiza said lawan
hadiza said lawan @cook_14446590
rannar
Kano Nigeria
I'm Hadiza aged of 38 living within Kano municipal and I'm married. cooking is my fashion I really loved it more especially our traditional dishes
Kara karantawa

Similar Recipes