Cherries juice
Inaso homemade juice shiyasa nake yawan yisa
Umarnin dafa abinci
- 1
Zakisa wanke cherries kisa a blender kiyi blending seki tace
- 2
Kisa sugar sekisa a fridge yayi sanyi
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
-
-
-
Plum juice
A kulu nafiso nasarafa abubuwa ma iyalina shiyasa nake yawa yi musu fresh juice da kaina da jin dadi iyalina Maman jaafar(khairan) -
Apple juice
Apple juice akaiw dadi kuma beda wuya yi , inada apple yara basu cinye ba shine nace bari nayi juice dinsa kada ya lalace kuma yayi dadi sosai Maman jaafar(khairan) -
-
BlackBerry juice
Maigidana yanaso fruits sosai to ya kansiyo fruits iri iri masu yawa to gudu kada ya lalace yasa nake nike wasu nayi juice dinsu kuma wana juice din baa magana 😋😋 Maman jaafar(khairan) -
-
-
-
-
Jolof din makaroni da soyyayan nama
Inaso makaroni shiyasa kowane bayan kwana biyu nake sarrafashi nauinaui Ameena Shuaibu -
-
Jollof din taliya da hadin cabbage da gasasshen nama
Inason hadin cabbage shiyasa nake yawan yinsa a girkunana Maman Khairat -
Pear juice
Maigida na naso fruits da vegetables sosai shiyasa bana rasasu a fridge, to gudu kada ya lalace yasa nakanyi juice din wasu Maman jaafar(khairan) -
Jolof din kuskus da soyyar kaza da cucumber
Nakance inaso kuskus shiyasa nake sarrafashi iri iri kowanne lokaci Ameena Shuaibu -
Cucumber juice
Wana juice nayiwa friend dina nai wace ta kawomu ziyara sabida shi takesha wai yana rage kiba Sosai ama baasa sugar aciki Maman jaafar(khairan) -
-
Mango juice
Inason mangoro shiyasa duk wani lemo daya danganci mangoro nake kaunarsa. #Ramadanrecipecontest Meenat Kitchen -
Zobo
#zobocontextrecipe#Zobo shine juice da nafiso nake yawan yinsa mussaman saboda Mai gidana shi yafi so Maryam Sa'id -
Cinnamon alewar madara
#ALAWA.Ina matukar son cinnamon,shiyasa nake yawan jarraba shi a girke girke da dama. Jantullu'sbakery -
-
-
Apple and grapes juice
Inada grapes da apple gudu kada ya lalace yasa na hadesu na nike kuma masha Allah juice din yayi dadi Maman jaafar(khairan) -
-
-
-
-
Tropical juice
Tropical juice juice ne da ake hada su fruits iri iri wadan kakeso kuma akaiw dadi sosai Maman jaafar(khairan)
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/14393372
sharhai (2)