Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

Cooking Instructions

  1. 1

    Ki tsince Shinkafa ki wanke sosai sai ki zuba ruwa ki barshi ya jika kamar na minti 30-1

  2. 2

    Ki tafasa ruwa ki zuba Shinkafan ki a ciki sai ki rufe da foil paper ko leda sannan sai ki rufe da murfi tukunya ki rage wuta zuwa low heat,har sai ya shanye ruwan tas kaman zaki dafa white rice.

  3. 3

    Idan ya shanye ruwan sai ki taba idan yayi laushi sosai sai ki tuka.idan kuma bayi laushi sosai ba zaki iya Kara ruwa.bayan kin gama kutawa sai ki rufe ki bashi minti5-8 sai ki sake tukawa sai ki sauke.

  4. 4

    Note:amfani jika Shinkafan zai taimawa waje sa Shinkafan yayi taushi kuma zai dahu da wuri. Sannan rufewa da leda ko foil paper zai taimaka wajen sashi yayi taushi.wajen zuba ruwan dafa Shinkafan kada ki cika ruwa sosai saboda idan ruwa yayi yawa sai kin kara gari wajen tuka tuwon.

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Teemerh's Cuisine
Teemerh's Cuisine @teemerh_cuisine
on
Biu,Borno State

Comments

Similar Recipes