Kayan aiki

  1. Macaroni pasta
  2. Scotch bonnet (tarugu
  3. Man Gyada
  4. Albasa, spices
  5. Magi, gishiri
  6. Farfesun Naman Rago
  7. Duba👇

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ayi parboiling na mac tare da mai da gishiri kadan a tace a gwagwa

  2. 2

    Sai grating tarugu da tafarnuwa a soya tare da magi da spices da albasa a juye a tukunya,a zuba macaroni a juya sai a zuba ruwan zafi kadan a barshi ya karasa dahuwa.

hade girke girke

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ummouh Muhammad
Ummouh Muhammad @Cookhafsat2017
rannar
Katsina State

sharhai (5)

Similar Recipes