Chicken and vegetables sauce

Maman jaafar(khairan)
Maman jaafar(khairan) @jaafar

#COOKEVERYPART #WORLDFOODAY Dani da family na munaso vegetables sosai

Tura

Kayan aiki

  1. 1chicken
  2. 6freshTomatoes
  3. 1Tatase
  4. 2Attarugu peper
  5. Ginger and garlic
  6. Coriander leaves and parsley
  7. Maggi
  8. Seasoning
  9. Curry and thyme
  10. 1tablespoon flour
  11. Broccoli
  12. Cauliflower
  13. Mushroom
  14. Carrot
  15. Cabbage
  16. Beans
  17. Peas
  18. Oil

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko na wanke kaza nasa nikake onion, ginger garlic, coriander da parsley da maggi na dora kan wuta na barshi ya nuna sai na soya

  2. 2

    Nayi blending tomatoes, tatase da attarugu peper da onion na dora kan wuta na barshi ya nuna ya tsane ruwa sai na zuba oil nasa curry, maggi, thyme na barshi ya kara nuna sai nasa 1 tablespoon flour

  3. 3

    Ki hade sosai zakigan yayi kawri sai ki kara soyawa ma 3mn sana sai kisa nama ki zuba ruwa nama ku kara da ruwa kadan

  4. 4

    Kisa brocoli, cauliflower, mushrooms, carrot

  5. 5

    Kisa beans, cabbage and peas ki hadesu ki rufe ki barshi ya nuna yadan kikeso su vegetables dinki su nuna sana sai ki sawke

  6. 6
Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maman jaafar(khairan)
rannar

Similar Recipes