Gullisuwa

aisha muhammad garba
aisha muhammad garba @oumsuhailadelicacies

Jumaat mubaraq🤗🤗

Gullisuwa

Jumaat mubaraq🤗🤗

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. 1Madara kofi
  2. Sugar babban cokali 2 ko 1 d rabi
  3. Mai
  4. Ruwa

Cooking Instructions

  1. 1

    Ki hada madara da sugar ki juya sai ki dan yayyafa ruwa kadan kadan har tayi yanda xaki mulmula karyai ruwa....saiki rinka diba kina mulmulawa harki gama

  2. 2

    Inkingama saiki dora mai karyaixafi sosai saiki xuba kinayi kina juyawa har tai ja karda ki bar wuta sosai dan xata kone

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
aisha muhammad garba
aisha muhammad garba @oumsuhailadelicacies
on
A dental therapist, Baker and lots
Read more

Comments (3)

Similar Recipes