Share

Ingredients

1 hour 30 mnt
2 people
  1. Shinkafa,
  2. latas
  3. ,tumatur,
  4. tattasai,
  5. albasa,
  6. maggi,
  7. man gyada

Cooking Instructions

1 hour 30 mnt
  1. 1

    Da farko Zaki kai shinkafar ki daidai yanda kikeso a barza Miki ita

  2. 2

    Idan aka kawo saikizo ki tankade ki fidda garii sannan ki wanketa da kyau idan kika wanke saiki Dan shanya tadan tsane

  3. 3

    Idan kika duba yayi saiki zo ki saka magi duk kalanda kikeso saiki motse sai kin tabbata ko Ina yajiya

  4. 4

    Saiki samu tukunyarki ki aza ruwa yan kadan kisaka marfi Wanda keyi a tukunyar sannan kidauko barzon ki kizuba ko Ina saiki saka wuta

  5. 5

    Idan kika ga alamar ruwan sun tsane saiki zo ki kwashe shi gabadai ki motse yanda bazaiyi kolallai ba saiki sake saka wasu ruwa ki maidashi akan wuta

  6. 6

    Zakiji kamshi yafara tashi ma'ana kenan dambun ki ya dahu saiki soya man gyada Daman kin yanka latas dinki da tumatur da tattasai da albasa saiki daka yajii

  7. 7

    Kizo kisaka da komi ki motse acii dadii lafiyaa😋

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Abubakar Raheelart
on

Similar Recipes