Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki hada duk ingredients dinki kiyi mix sosai harsai sun hade
- 2
Saiki zuba ruwa ki kwaba kar yayi tauri kar yayi ruwa
- 3
Saiki yanyankashi koki fidda shape dinda kike bukata
- 4
Sai a soya shikenan
- 5
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Wanda aka rubuta daga
Similar Recipes
-
Doughnut
Baa saka ruwa ko milk cikin wannan doughnut din, cream nd yoghurt kawai, wannan shi ake kira doughnut 🍩 😋sai an gwada Akan San na kwarai❤️ @matbakh_zeinab -
Egg roll
Zaki iya amfani da butter maimakon mai, Karki cika wuta wajan suya idan kika cika cikin zai miki tuwo bazai soyu ba kenan... @matbakh_zeinab -
-
-
Alkubus
Yana bukatar bugu idan har kinason yayi miki laushi kamar wannan, yeast din zaki iya saka 1tbs da kadan , Amman ni 2 nasa @matbakh_zeinab -
Coconut chinchin
Zaki iya kara rabin cup of sugar yadan ganta da yanda kikeson zakinsa @matbakh_zeinab -
-
-
-
-
Basbousa
To itama dai baa saka ruwa idan kika hada Yoghurt nd cream, oil shikenan 😀Recipe na Basbousa kala kala ne kowa da yanda yake hadin tashi, to Amman wannan shine wanda muka sani mukasan larabawa dashi... @matbakh_zeinab -
Crunchy coconut snack
Naji ina marmari sa wani Abu a bakina shine nashiga kitchen na hada wana snack din Maman jaafar(khairan) -
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
Cake mai kwakwa (coconut cake)
Wannan cake ne da ya sha bamban da duk sauran wasu cakes da kuka sani. Domin kuwa kina cin shi ne kai tsaye tamkar zallar kwakwa kike ci. Ga wani dandano da babu yanda za a misalta shi har sai idan an ci an ji yanda yake ne. Jiya wata customer ta zo tana so na mata cake. Na tambaye ta wanda take so sai ta ce ta bar ni da zabi. Kawai dai mai dadi sosai. Shi ne na shawarceta da cake mai kwakwa. Ta zo ta karba kuma ta kira ni tana ta godiya. Har ta ce ma za ta sake dawowa na mata irinsa. Wannan measurement din zai yi kimanin guda 40 zuwa 45. #team6cake Princess Amrah -
Vanilla oil cupcake
#kitchenchallenge wannan cake yanada dadi ga saukin yi bakashe kudi Nafisat Kitchen -
Vanilla & coconut flavor cake
Inason wadannan flavors din a cake yanada matuqar dadi. sadywise kitchen -
-
-
-
-
More Recommended Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/15943182
sharhai (4)