Jallop din Shinkafa da Wake

Aisha Magama
Aisha Magama @aysha3550
Kaduna

Jallop din Shinkafa da Wake

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko xaki soya manja awuta tareda yanka albasa se axuba daddawa aciki

  2. 2

    Bayan ansoya daddawan se azuba kayan miya jajjagagge se asoya

  3. 3

    Se akawo ruwa a zuba arufe asaka maggie da kayan kamshi, se kigyara wake dakuma wankesa seki xuba a kai kibarsa ya nuna amma karyayi tubus

  4. 4

    Bayan yadanyi sekisaka wankekken shinkafan kivarsa yadahu gaba daya shikenan

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Aisha Magama
Aisha Magama @aysha3550
rannar
Kaduna
Ina matukar son in Iya girki kuma ina so in zama qwarariya💝
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes