Dallakin manja

Maryam Sani
Maryam Sani @Maryamsfada

Zaki iya cin wnn hadin da farar taliya ki noodles ko shinkafa da wake

Dallakin manja

Zaki iya cin wnn hadin da farar taliya ki noodles ko shinkafa da wake

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Soyayyen manja
  2. Dakakken tanka

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ina dora manja kan wuta in yanka albasa

  2. 2

    In ya soyu sai ki dauko tankan ki dakakke

  3. 3

    Ki zuba cikin soyayyen mai ki juya na yan seconds. Zaki iya saukewa kan wuta kan ki zuba yajin. Sai ki sa drop of water ki Kara juyawa

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maryam Sani
Maryam Sani @Maryamsfada
rannar
Ina son girke-girke musamman na kayan kwalam
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes