Umarnin dafa abinci
- 1
Ina fara soya manja da albasa sai in zuba mai
- 2
In ya soyu in zuba jajjage in soya shi sosai
- 3
Sai mai ya fita sai in zuba ruwa da kayan dandano da Curry da wake
- 4
Sai in rufe
- 5
In ya tafasa sai zuba shinkafa ta in jira ta tsane
Yanayi
Wanda aka rubuta daga
Similar Recipes

Dafa dukan shinkafa da wake🍽


Dafa dukan shinkafa


Dafa dukan shinkafa mai sauki
#nazabiinyigirki ina matukar son girki arayuwata sbd shike wakiltata aduk lokacinda nake cikin bacin rai ko damuwa


Dafa dukan shinkafa da wake
Wanan girki yanada matukar dadi ga sauki wajan yi sai kun gwada zaku bani labari


Dafa dukan shinkafa
Nayi wannan girkin ne saboda Hassan da Hussaini,nayi kwana 2 banyi dafa dukan shinkafa ba yau kafin aje school akace don Allah mama ayimuna jollof yau, Koda suka dawo nayi Kuma sunji dadi sosai.


Dafa dukan wake da shinkafa
Gargajiya


Dafa dukan shinkafa da wake


Dafa dukan shinkafa
Naji kwadayin shinkafar gidan biki shine nace barinyi da kaina.


Jallof din shinkafa da wake
Cookpad


Datun shinkafa da tafasa


Dafa dukan shinkafa
To yau ance ranar jollof ce ta duniya..#worldjollofday


Dambu Shinkafa
#method #steaming #dambushinkafadazogale


Dafa dukan shinkafa


Wainar flour


Dafa dukan taliya
Yannan girkin akwai saukin yi ga dadi sai kun gwada zaku bani labari


Dafa dukan taliya da manja
Dafiwat sauri nayi sbd yarona yace shi yakeson ci kuma bansa kayaki dayawa acikiba duke da haka yayi dadi sosai


Shinkafa da miyan dankali
Yanada dadi ga saurin sarrafawa munji dadinsa da iyalina


🥗Dambun Shinkafa🥗


Farar Shinkafa da Miyar kayan lambu


Alala mai busasshen kifi
Wannan hadin alalan yaman dadi sosai #alalarecepecontest


Dafa dukan Taliya
Ina son dafa dukan Taliya sosai fiye da mai da yaji.


Faten Shinkafa Da wake
Nayi Kunun Gari Basise Sai sauran dafaffiyar shinkafa wacce taji gyada da Kanumfari da citta tayi saura 😚nikuma banison inzubar sainace mezai hana inyi fate dashi?🤔 kuma tunda gyadar cikin dafaffiyar shinkafar markadeddiyace kunga basai nasake zuba gudajin gyada ba, ina bude firji kawai sainaga inada sauran wakena dafaffiya sai nace barin gwada sabuwar samfurin fate hmmmmmmmm megida yayi santi ba kadanba 😍😋😋😜#gargajiya


Dafa dukan shinkafa, wake da zogale
Ga dadi ga kuma samar da ingattatun sinadaran da jiki ke bukata.


Toasted Alale


Dafa Dukan Shinkafa
#worldjollofday.


Dafa-dukan shinkafa
#sokoto


Pan fried qosai


Burabusko shinkafa
wannan abincin Yan barno ne Ina sansa sosai


Dafadukan shinkafa d wake💃💓
Yarana suna matukar son wannan girkin.


Dafa Dukan shinkafa da macaroni
#ramadansadaka

More Recommended Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16388139
sharhai (2)