Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki hada flour, baking powder, salt sugar kiyi mixing
- 2
Sannan saiki sa butter ki motsa
- 3
Sannan saiki dinga zuba ruwa kadan kadan har sai kin hada dough, zakiyishi da dan tauri bada ruwa ba.
- 4
Saiki ciccirashi kiyi amfani da hannunki kibudashi idan kika sashi a tafin hannunki,
- 5
Ko kuma kiyi amfani da rolling pin kibudashi
- 6
Sannan saiki sa kwan aciki kirufe kwan aciki,
- 7
Sannan kisa mai yayi zafi sosai kisoya acikin mai maiyawa.
Similar Recipes
-
-
-
Egg roll
Hakika wannan hadin yayi matukar dadi yarana sun yaba masa sosai yanada kyau alokacin nan na zafi. #kanostate Meenat Kitchen -
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
Egg roll
Zaki iya amfani da butter maimakon mai, Karki cika wuta wajan suya idan kika cika cikin zai miki tuwo bazai soyu ba kenan... @matbakh_zeinab -
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
Twisted egg roll
Gsky Ina son Naga Ina sarrafa flour d hanyoyi dabam dabam shiyasa nayi wannan girkin Zee's Kitchen
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16442201
sharhai (5)