Dankalin hausa da yaji😀

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 2Dankalin hausa
  2. Mai
  3. Yaji / gishiri

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki bare danklinki ki sa a ruwa ki wanke bayan kin wanke ki dora mai a wuta

  2. 2

    Ki sa albasa ki sakama dankalin gishiri ki zuba ki soya bayan kin soya

  3. 3

    Kisa yaji kici akwai dadi musamman wann lokaci na kaka

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Nasrin Khalid
Nasrin Khalid @Nasrin_cakes_nd_more
rannar
Kano
cooking is my dream and also cooking is all about being creative,my kitchen my pride I love my cooking
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes