Kayan aiki

  1. Alkama kwano
  2. 1Sugar kwano
  3. 100Yist na
  4. 3Mai kwalba

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki gyara alkamarki ki kai niqa

  2. 2

    Bayan anniqo nazuba yist da mai na kwaba da ruwa bayan ya tashi

  3. 3

    Na nada na soyq nayi sugar syrup na zuba ciki shikenn

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Nasrin Khalid
Nasrin Khalid @Nasrin_cakes_nd_more
rannar
Kano
cooking is my dream and also cooking is all about being creative,my kitchen my pride I love my cooking
Kara karantawa

sharhai (2)

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
Naso kwai da gaske ki bamu karin bayani yadda kikayi wannan alkaki don kowa ya qaru mun gode kwarai.

Similar Recipes