Ingredients

45 minutes
4 ppl
  1. 2 cupsFlour
  2. Yeast 1tbl spoon
  3. Sugar half cup
  4. Salt pinch
  5. Oil 2tbl spoon

Cooking Instructions

45 minutes
  1. 1

    Zaki tankade flour ki xuba salt kadan sai veg. Oil kadan saiki xuba yeast da sugar saiki kawo ruwan dumi ki kwaba, xakiyi kwabin da dan ruwa yana kama hannu kiyi kamar na 7 mint sannan ki rufe ki bashi 1hr ya tashi sannan ki sake murxawa na 5mnt sanna ki barshi ya sake tashi saiki dauko ki raba gida shida ki mulmula kisa a abin gasawa ki barshi ya sake tashi sannan ki gasa shi.

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

Comments (3)

Written by

Aysha Little
Aysha Little @cook_18230895
on

Similar Recipes

More Recommended Recipes