Edit recipe
See report
Share

Ingredients

  1. 4 cupsflour
  2. 1 cupmilk
  3. 2eggs
  4. halfcup butter
  5. 1and half cup sugar
  6. pinchsalt
  7. 2tblespn dry active yeast

Cooking Instructions

  1. 1

    Zaki jika yeast da warm water seki hada flour da madaran da butter da sugar da salt ki juya

  2. 2

    Seki fasa egg ki zuba ki juye yeast din ki kara warm water kiyi making dough

  3. 3

    Ki aje waje me dumi ya tashi bayan ya tashi kiyi kneading sosai ki buga shi

  4. 4

    Seki sami baking pan naki kishafa butter ki raba dough din uku ki mulmula yazama balls ki saka aciki kibari ya kuma tashi

  5. 5

    Seki saka a preheated oven kiyi baking na 35mns da wutar kasa idan yayi seki kunna na sama yayi brown

  6. 6

    Idan yayi kifito dashi ki shafa butter a sama kafin ya huce

Reactions

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

Comments

Written by

Herleemah Tijjani Salis
Herleemah Tijjani Salis @cook_13931876
on
kano state

Similar Recipes

More Recommended Recipes