Ingredients

  1. 8 cupsFlour 1tblspn Yeast Pinch of Salt 2tblspn Oil Warm water

Cooking Instructions

  1. 1

    Da farko zaki zuba yeast a ruwan dumi, sai a zuba flour a bowl a zuba salt da mai a juya sai a zuba ruwan dumin nan mai yeast a kwaba (kamar kwabin doughnut) sai a buga a barshi ya tashi for 30min. Idan ya tashi sai ki rarraba dough din zuwa circle.

  2. 2

    Sai ki daura nonstick a low heat ki sa mai (ana farko kawai zaki sa mai kadan) ki murza yayi fadi sai ki gasa idan bayan yayi sai ki juya daya side din yayi, zaki ga yayi fumfum, kina murzawa kina gasawa. Idan kin murza a towel zaki rika sawa kar ya bushe. Zaki iya yin shawarma da shi,ki ci da miya ko tea.

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

Comments

Written by

xees cuisines
xees cuisines @ZainabBello
on
Kano
cooking is in my blood.
Read more

Similar Recipes