Edit recipe
See report
Share

Ingredients

  1. Flour cup 1 1/2
  2. Butter chokali biyu
  3. 1Egg
  4. 1 spoonYeast
  5. 3 spoonSuger
  6. Salt kadan
  7. Ruwa
  8. Sai dan flavour
  9. Egg daya
  10. Milk spoon 2

Cooking Instructions

  1. 1

    Zaki samu all ingredients dinki Banda egg ki kwaba su ki buga sosai kada ki zuba ruwa sosai bayan kin kwaba sai ki buga shi ki murmula da hannu ki yayi tsayi kuma yayi siriri sai kisa akan tire kisa gwalba kiyi masa dan fadi kadan amma da dan tudu zakiyi kuma fadin kadan ba sosai ba

  2. 2

    Sai ki nannada shi ki fara daga gefen dama zuwa haggu har ki nannade kamar dai zakiyi rolling duk kiyi masu haka sai ki samu pan na gashi sai ki shafa masa butter ki jera bread din ki shafa egg sama ki samu guri mai dumi kisa bayan miti 30 sai ki busa kisa a abun gashi ki gasa

Reactions

Edit recipe
See report
Share

Comments

Written by

@Rahma Barde
@Rahma Barde @cook_15125852
on
Katsina

Similar Recipes