Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

1hr
2 servings
  1. Flour
  2. Water
  3. Sugar
  4. Gishiri
  5. Maggi
  6. Tafarnuwa
  7. Curry
  8. Kifi
  9. Tarugu da albasa
  10. Mangyada
  11. Baking powder

Cooking Instructions

1hr
  1. 1

    Dafarko za'a gyara kifi a wanke a tafasa da ruwa kadan da tafarnuwa da albasa yanda zai tsotse ruwan

  2. 2

    Sai a soya mangyada a kwashe kifin a ciccire qayar sai a jajjaga tarugu da albasa da tafarnuwa a zuba wa kifin a tumurmusa sai a soya hadin da Mai Dan kadan har Yaa shanye ruwan jikinshi

  3. 3

    Sai a tankade flour a zuba maggi sugar da gishiri daidai yawan flour din da baking powder da curry a chakuda sai a zuba mangyada sai a kwaba da ruwa inya kwabu a rufe da Leda yahade jikinshi sai a fara mulmulawa ana yankashi to desire shapes ana zuba hadin kifin aciki sai a soya ko a gasa a oven ko a sandwich maker

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Fatima Sani
Fatima Sani @MrsBushair
on

Comments

Similar Recipes