Ingredients

  1. 3Ginger
  2. Sugar cup 1
  3. Vanilla
  4. Flavor dai dai
  5. Ruwan sanyi Ko kankara
  6. Lemon tsami

Cooking Instructions

  1. 1

    Zaki samu Danyar cittarki ki kankare bayanta saiki wanke ki gurzata

  2. 2

    Saiki goga ta

  3. 3

    Ki samu lemon tsaminki saiki matsa ki zuba ruwa Saboda cittarki Ta tsumu

  4. 4

    Saiki kawo sugar ki zuba

  5. 5

    Ki dauko Mai kamshi ki zuba

  6. 6

    Saiki zuba vanilla

  7. 7

    Saiki sa Rariya ki tace inkin so zaki iya zuba kankara ko kisa afrigde yakara sanyi

  8. 8

    Gashi na tace

  9. 9

    😋😋

Reactions

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

Comments

Written by

NASIBA R GWADABAWA (Naseeba's Kitchen)
on
Kano
I love cooking
Read more

Similar Recipes