Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

2 servings
  1. 1 cupflour
  2. 1 Tbsppowdered milk
  3. 1 cube(Maggie)
  4. 1/2 tspbaking powder
  5. Water

Cooking Instructions

  1. 1

    Fyazil's Cuisines*
    *HAUSA VERSION*
    *DOUGHNUTS SHAPED PATEERA*

    Ki tankade flour a roba, kisa madarar gari, Maggie, baking powder, sai ruwa kadan ki kwaba ta Kamar na 2 minutes. Ki rufe kibari kamar na sawon minti goma. Bayan 10 minutes saiki cire ki dan barbada flour kadan akan chopping board ko flat surface sai kiyi rolling dough naki.

  2. 2

    Kisamu circle cutter ko wani abu round haka ki yanka circles, sai round karami

  3. 3

    Nacikin nayi using kasan nozzles na cire small circle

  4. 4
  5. 5

    Ki soya doughnuts shaped pateera on a medium heat.

  6. 6
  7. 7

    ONION SAUCE*
    Kisa mai kadan a pan, kiyi slicing onions kisa, chopped tomatoes, sai attarugu, Maggie da curr. Ki juya su kamar na 1 minute sai kisa Habba kadan (habbatus sauda) kidan juya saiki sauke

  8. 8

    Fyazil's tasty bites*
    *IG_ fyazilmkyari_007*

  9. 9
Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Salamatu Mai Kyari (fyazil's Cuisines)
on
Kaduna State

Comments

Similar Recipes