Fish cake

Safina Hayuco
Safina Hayuco @cook_12526607
Kano State

Fish nd sweet potatoes

Fish cake

Fish nd sweet potatoes

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

ll
  1. 2 cupFlour
  2. Sugar 2 tbl spoon
  3. Salt kadan
  4. Oil
  5. Yeast
  6. Kifi sukunbiya
  7. Spices
  8. Maggi
  9. Sweet potatoes
  10. Albasa da attaruhu
  11. 3Egg

Cooking Instructions

  1. 1

    Ki samu flour ki ki tankade ta ki zuba yeast da gishiri kadan da sugar 2tblspoon, sai kiyi kwabinki kamar na fanke ki kaishi rana ya tashi, kamar munti talatin

  2. 2

    Ki samu kifinki mai kyau ki tafasa shi ki cire kayoyin sai ki yanka albasarki ki da Dan attaruhu kisa magi da spices ki soya sama sama

  3. 3

    Sai ki samu dankalinki ki feraye shi ki yankashi cube, sai ki hadashi da egg dinki ki dafasu

  4. 4

    Bayan kin dafa dankalin ki da egg dinki sai ki yanka egg dinki shima, sai ki hadesu da wannan kifin naki da kika soya

  5. 5

    Sai ki daura manki yayi zafi ki dinga dauko wannan flour taki da kika kwaba kamar fanke kina Dan buda tsakiyar sai kisa nama ki nannade shi kisa a mai, inyayi sai ki juya daya side din inyayi sai ki cire

  6. 6

    Enjoy

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Safina Hayuco
Safina Hayuco @cook_12526607
on
Kano State
my cooking my happiness
Read more

Similar Recipes