Gullinsuwa 1

Salamatu Mai Kyari (fyazil's Cuisines)
Salamatu Mai Kyari (fyazil's Cuisines) @cook_12463134
Kaduna State

Milk Balls recipe one

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. 2 cuppowdered milk
  2. 3/4 cupsugar
  3. 1/4 tspvanilla flavour
  4. Little water for sprinkling
  5. Oil for frying

Cooking Instructions

  1. 1

    Fyazil's Cuisines*

    *GULLINSUWA*

    Kisa madara a bowl, ki zuba sugar, flavour da baking powder kiyi whisking nasu. Ki yayyafa ruwa kadan sai kiyi kneeling nashi ya hade.(idan yayi ruwa zaki iya kara madara)

  2. 2

    Ki shafa mai kadan a tafin hannun ki saiki kina gutsurawa kina mulmulawa.

  3. 3

    Bayan kin gama mulmulawa ki barshi for like 7-10 minutes saiki soya on a low heat. In kika cika wuta zai kone

  4. 4

    Fyazil's tasty bites*

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Salamatu Mai Kyari (fyazil's Cuisines)
on
Kaduna State

Comments

Similar Recipes