Wainar flour

Husnerh Abubakar
Husnerh Abubakar @Hucyskitchen
Kano State Nigeria

One of my best..

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Flour
  2. Maggi
  3. Salt
  4. Ajino Moto (optional)
  5. Onions
  6. Pepper
  7. Groundnut oil
  8. Kwai

Cooking Instructions

  1. 1

    A tankade flour a zuba ruwa a ciki. Kada yayi ruwa Kuma kada yayi kauri.

  2. 2

    Sai a yayyanka albasa a ciki qanana, a jajjaga attaruhu a zuba aciki

  3. 3

    Sai a sa Maggi da Dan gishiri da kwai idan akwai.

  4. 4

    Sai a jujjuya shi yayi Kamar wannnan

  5. 5

    A samu frying pan a Dora a wuta Amma kada a sa wuta sosai. Sai zuba Mai kadan a zuba flour din a Dan yi Fadi da ita.

  6. 6

    Idan ta soyu saman sai a juya, in yayi brown a sauke a ci da yaji.

  7. 7

    Za a iya amfani da man ja Amma Ni da man gyada nayi amfani.

  8. 8

    A chi lafiya....

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Husnerh Abubakar
Husnerh Abubakar @Hucyskitchen
on
Kano State Nigeria
A young pastery chef... I love cooking🍕🥪🍖🍞🥞
Read more

Comments

Similar Recipes