Spring rolls

Nusaiba Musah
Nusaiba Musah @cook_13839954
Kano

I love spring rolls bcos its yummy.

Read more
Edit recipe
See report
Share

Ingredients

Cooking Instructions

  1. 1

    Zakiyi seiving flour dinki in a bowl then u pour water kamar kwabin wainan flour

  2. 2

    Sai ki maggi ki fasa egg daya akai

  3. 3

    After dat ki dora frying pan din ki bisa wuta sai ki shafa oil da tissue

  4. 4

    Sai ki dauko wannan batter din naki sai ki shafa da brush da yy zakiga ya dago sai ki daye ki aje aside

  5. 5

    Haka zakiyi har ki gama da batter din

  6. 6

    And already dama kin riga kin had a fillings dinki

  7. 7

    Kin tafasa nama kin daka a turmi,kin yanka cabbage,kinyi greating carrot naki da onion

  8. 8

    Saiki hada su duka ki dan tsoratasu a wuta kisa saka maggi da seasoning dinki in sunyi taushi sai ki sauke

  9. 9

    Sai ki dauko wannan rafs din ki ki zuba fillings sai ki nade

  10. 10

    In kin gama sai ki soya.done

Reactions

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

Comments

Written by

Nusaiba Musah
Nusaiba Musah @cook_13839954
on
Kano
am a,married women and I have 1 doughter
Read more

Similar Recipes