Ingredients

  1. Chicken
  2. Bread
  3. 1/4 cupFlour
  4. 1Maggi
  5. 1egg
  6. 2 tbsppowder milk
  7. Pinchsalt
  8. Oil for frying

Cooking Instructions

  1. 1

    Bayan kin wanke kazarki sai ki kwaba madara da kwai da km maggi,sai kisa kazar ciki kimotsa kibarta na wani lokaci ta jika. Sai kihada busashen bread dinki da kila daka da flour da salt kadan sai dinga sa kazar ciki kina hardeta da bread din

  2. 2

    Ki aza mai ba dayawaba kina soyawa a low heat

Reactions

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

Comments

Written by

Samira Abubakar
Samira Abubakar @samrataadam
on
Sokoto State

Similar Recipes