Kunun zaki (#kunu contest)

Salamatu Mai Kyari (fyazil's Cuisines)
Salamatu Mai Kyari (fyazil's Cuisines) @cook_12463134
Kaduna State

Am going to share my simple yet delicious kunun zaki

Kunun zaki (#kunu contest)

Am going to share my simple yet delicious kunun zaki

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Gero
  2. Ruwa
  3. Kanunfari
  4. Cinnamon
  5. Citta

Cooking Instructions

  1. 1

    Kisamu gero kisa ruwa ki wanke saiki jikata nawa nabarshi for 2hrs. After 2hrs na dauko geron nasa a blender, nasa kanunfari, danyar citta, da cinnamon na nika su saina raba shi kashi biyu kashi daya na daura ruwa akan wuta daya tafasa na zuba akai na juya.

  2. 2

    Kashi dayan kuma na zuba ruwan sanyi akai saina hada da dayan na juyasu duka. Idan yayi kaurin da kikeso shikenan

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Salamatu Mai Kyari (fyazil's Cuisines)
on
Kaduna State

Similar Recipes