Share

Ingredients

Cooking Instructions

  1. 1

    Da farko zaki tsince shinkafa saiki fitar daduk datin jikinta

  2. 2

    Saiki dora ruwa akan wuta,inya tafasa saiki wanke shinkafarki,ki zuba ki rufe amma ki zuba ruwan wadatace,wanda zaidafa shinkafat

  3. 3

    Bayan ta dawu saiki dauko muciya ki tuka,ki dauko garin semo ki zuba ki tuka sosai

  4. 4

    Saiki mayar y kara turara

  5. 5

    Bayan y turara saiki dauko leda ki shafa mai ajikin ledar ki ringa zuba tuwonki kina daurewa zaki iyaci daduk miyar dakike bukata

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
NASIBA R GWADABAWA (Naseeba's Kitchen)
on
Kano
I love cooking
Read more

Comments

Similar Recipes