Iloka😍😍😍

Firdausy Salees
Firdausy Salees @cook_12401542
Kano

Iloka wata alawace mae dadi da akeyi da condensed milk yara da manya nasonta sosae gata da dadi kuma😋

Iloka😍😍😍

Iloka wata alawace mae dadi da akeyi da condensed milk yara da manya nasonta sosae gata da dadi kuma😋

Edit recipe
See report
Share
Share

Cooking Instructions

  1. 1

    Zaki dora pan a wuta ki zuba butter idan ta narke saeki zuba condensed milk dinki kita juyawa harsu hade.

  2. 2

    Kici gaba da juyawa har yayi kauri sosae zakiga yna duhu baa matsawa daga kusa da pan din.

  3. 3

    Idan yayi golden brown saeki sauke tasha iska kadan shine take laushi amma idan kika bari yayi brown idan ta huce zatayi tauri.

  4. 4

    Sae ki shafa butter a hannunki ko oil ki dinga diba kina mulmulawa dagaye, saeki yanka da wuka ko kitchen scissors kina sawa a plate.

  5. 5

    Shikenan sae sha😋😋

  6. 6

    Hmmm😍😍😍

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
Firdausy Salees
Firdausy Salees @cook_12401542
on
Kano

Comments (8)

Cletus Goodness Harrison
Cletus Goodness Harrison @cook_21043649
How many minutes will the iloka be on fire.

Similar Recipes