Ingredients

  1. Semo
  2. Tarugu da albasa ki jajjaga
  3. Maggi da curry
  4. Red oil
  5. 2chopped tomatoes
  6. Kayan kamshi
  7. Dry fish.ki gyara kisa mishi tafasashshen ruwa
  8. Okro ki yanka ki daka

Cooking Instructions

  1. 1

    Ki tafasa ruwa ki dama semo kadan kiyi talgi kibarshi ya dahu harsai kinga yana kumfa kumfa

  2. 2

    Ki sa garin semo ki na yi kina tukawa har yayi dai dai yanda kike so saikisa ruwa kadan kibarshi yayi steaming saiki kara tukawa har ya hade jikinshi saiki kwashe a leda

  3. 3

    Ki soya mai kisa tumatir da tarugu da albasa kibarshi ya soyu ki tsaida ruwa kisa maggi da kayan kamshi da, su citta masoro da gyadar miya da kifinki

  4. 4

    Idan ya tafasa sosai sai ki sa kubewar da kika daka, idan kinaso yayi yauki saiki sauke.... Idan ba kyaso kuma kibarshi ya dahu.....shikenan

Reactions

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

Comments

Written by

Umman Amir And Minaal 🎂🍜🍝
on
Nigeria
........ I like cooking very much.....and I like been in the kitchen all the time, I'm proud of my self 💟💟💟
Read more

Similar Recipes