Tuwon shinkafa miyan zogale

Ummu amatullah
Ummu amatullah @cook_13919812
Sokoto

Tuwon shinkafa miyan zogale

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Xogale,wake
  2. Nama,jajjage
  3. Maggi kayan kamshi
  4. Manja mangyada
  5. Kanwa kadam

Cooking Instructions

  1. 1

    Idan kikagyara wake kijikashi.

  2. 2

    Kitafa namanki kisoya amai kisaka jajjagenki timatir bada yasa,da tafarnuwa cita danya kadan a cikin jajjagenki.

  3. 3

    Bayan kisoya nama kinsa ajjage idan iyasoyu kisaka wanken yayi 20minutes kinadan daganam kisa kanwa kiyisanwa yadda kikeso

  4. 4

    Kisa magginki kayan kamshi daddawa idan wakenki yadahu

  5. 5

    Saiki gyra xogalanki kiwanke ki kirba a turmi.

  6. 6

    Saikisaka amiyan kibashi mintuna zogalan yadan nunakarkibari yadafu sosai.

  7. 7

    Saikiyi tuwon shinkafa aci da ita.

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
Ummu amatullah
Ummu amatullah @cook_13919812
on
Sokoto
food and nutrition
Read more

Comments

Similar Recipes