Tuwon shinkafa with moringa soup(miyan zogale)

lubabatu harande
lubabatu harande @Harande09

Tuwon shinkafa with moringa soup(miyan zogale)

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Shinkafa tuwo
  2. Moringa
  3. Gyadan miya
  4. Tomato
  5. Pepper
  6. Onions
  7. Scotch bonnets
  8. Meat
  9. Dry fish
  10. Man shanu (if needed)
  11. Oil
  12. Maggi
  13. Curry

Cooking Instructions

  1. 1

    Soak the rice for like 30mins,then asa ruwa a tukunya inyai zafi asa shinkafan a ciki yaita dahua meanwhile ana tukashi da mucciya

  2. 2

    Inya dahu yahada jikinshi asake tukashi sosai a kwashe a leda

  3. 3

    For the soup za a hada tomatoes da pepper da onions and your scotch bonnets se ai blending asa a wuta idan yadahu asa oil afara soyashi

  4. 4

    Asamu groundnut a gasa shi a frying pan harse yafara kamshi alamar yasoyu se a sauke allow to cool then use your hand to remove the coats,tunda ansoya gyadan bayan baze yi wuyan fita ba then anuka yazama powder se a zubashi a miyan da ake soyawa aita soyawa da miyan da gyadan ahade inya soyu asa ruwa asa dry fish curry seasoning da nama then the moringa abarshi yaita dahua in komi yadahu zasu hade jikinsu,miyan yai kauri.

  5. 5

    Aci da tuwon shinkafan asa man shanu in anaso.

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
lubabatu harande
lubabatu harande @Harande09
on

Comments

Similar Recipes