Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Doya
  2. Alayyahu
  3. Manja
  4. Albasa
  5. Tattasai
  6. Attaruhu
  7. Seasonings
  8. Spices

Cooking Instructions

  1. 1

    Ki yanka doya ki fere ki yanka yan daidai ki ajiye a gefe

  2. 2

    Ki dora manja a tukunya ki yanka albasa da jajjagen kayan miya ki zuba ki soya idan ya soyu.ki.zuba ruwa ki rufe

  3. 3

    Idan ya tafasa ki zuba doyan.da spices da seasonings ki.gauraya

  4. 4

    Ki yanka alayyahu ki wanke ki.zuba

  5. 5

    Ki yanka albasa ki zuba ki bashi 5 minutes yayi

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
Mrs Ghalee Tk Cuisine
Mrs Ghalee Tk Cuisine @cook_13808718
on
Jos

Comments

Similar Recipes