Share

Cooking Instructions

  1. 1

    Zaki samu veggies naki ki wanke ki yanka daidai fillings saiki aje a side

  2. 2

    Ki samu kirjin kaza ki gyara ki tafasa saiki yanka kanana kisa a frying pan ki daura a wuta ki sa Mai kadan da kayan hadi ki soya sama sama

  3. 3

    Saiki samu small container ki sa mayonnaise da ketchup naki ki daka garlic kisa ki gauraya su

  4. 4

    Ki dauko flat bread naki ki shafa mixture Na mayonnaise ki jera veggies naki saiki sa naman Kazan ki folding shikenan.

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Nafisa Idaya(Ummu Nazifs Kitchen)
on

Comments

Similar Recipes