Ingredients

  1. Cabbage
  2. Onion chopped
  3. Maggi
  4. Salt
  5. Pepper chopped
  6. Oil

Cooking Instructions

  1. 1

    Zaki yayyanka cabbage, tarugu da kuma albasa

  2. 2

    Kisa mai a frying pan ki fara soya tarugau da albasa

  3. 3

    Sai kisa maggi da gishiri kina motsawa

  4. 4

    Sannan sai kisa cabbage yan sulala. Yummy😋

Reactions

Edit recipe
See report
Share

Comments

Maryam Ahmad
Maryam Ahmad @cook_14278654
Ina irin wannan hadin musamman idan xanyi rice with stew.#sokotostate

Written by

Samira Abubakar
Samira Abubakar @samrataadam
on
Sokoto State

Similar Recipes

More Recommended Recipes