Share

Ingredients

  1. Flower
  2. Kwai
  3. Mai
  4. Tarugu
  5. Albasa
  6. Sinadarin dandano
  7. Gishiri
  8. Barkono

Cooking Instructions

  1. 1

    Zaki gyara tarugu da albasa sai ki jajjaga su

  2. 2

    Sai ki dauko flower ki kwabata ki fasa Kwai ki zuba ciki sai ki dauko jajjagaggen tarugunki ki zuba ciki tare da sinadarin dandanonki da gishiri

  3. 3

    Sai ki zuba mai a kaskon suya idan yayi zafi sai ki fara soyawa dama kin daka barkononki sai aci dashi

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maryam Bello
Maryam Bello @cook_14277176
on
Gusau

Comments

Similar Recipes