Rice and beans

Umman Amir And Minaal 🎂🍜🍝
Umman Amir And Minaal 🎂🍜🍝 @aishamijina
Nigeria

#lagosstate........ Idan banason cin shinkafa fara .. . zan dafa wake in hada

Rice and beans

#lagosstate........ Idan banason cin shinkafa fara .. . zan dafa wake in hada

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Rice
  2. Beans
  3. Dakakken yaji mai dadi
  4. Oil
  5. Maggi

Cooking Instructions

  1. 1

    Ki wake shinkafarki ki dora a wuta idan ta kusa saikiyi per boiled ki kara mayarwa ta dahu saiki sauke

  2. 2

    Ki dafa wakenki ya dahu saiki sauke....... Idan zakici saikisa yaji da mai da maggi da kuma waken da rice

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
Umman Amir And Minaal 🎂🍜🍝
on
Nigeria
........ I like cooking very much.....and I like been in the kitchen all the time, I'm proud of my self 💟💟💟
Read more

Comments

Similar Recipes