Cooking Instructions
- 1
Xaki daka tarugu albasa Sai kitankade fulawa kixuba a roba kisaka tarugu albasa kisaka seasoning kisa kwaei kixuba ruwa
- 2
Sai kimotse sosaei xakidora Mai awuta kixuba Mai kadan kinasoyawa har kikammala
- 3
Wasu Kuma damanja sukeyi
Cooksnaps
Did you make this recipe? Share a picture of your creation!
Similar Recipes
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
Dambu mai hadin kayan lambu Dambu mai hadin kayan lambu
girki daga mrs jarmeel kitchensadiyanuhumuhammad
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/6432504
Comments