Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Shinkafa
  2. Wake
  3. Alayyahu
  4. Kifi
  5. Attaruhu da albasa
  6. Garlic
  7. Maggi
  8. Curry

Cooking Instructions

  1. 1

    Zaki jajjaga attaruhu d albasa d garlic xaki xuba mai a pot kisa albasa ki soya sai kisa kayan miyanki ki rage wasu kadan ki soya sue kisa ruwa kisa maggi d curry d manja ki gyara waken ki ki wanke ki xuba cikin ruwan kayan miyan ki rufe ki barshi y dahu sosai idan yayi sai ki wanke shinkafa ki xuba a ciki ki barshi y dahu....

  2. 2

    Idan y dahu sai ki sauke.....

  3. 3

    Zaki yayyanka alayyahu ko ki tsige shi ba tare d kin yanka ba nima haka nayi sai ki wanke tass d salt....zaki gyara kifi ki wanke ki soya shi....

  4. 4

    Zaki xuba kayan miyan d kika rage kisa a tukunya kisa maggi guda daya ki jajjaga garlic kisa curry kadan kisa ruwa kadan d veg oil kmar 1 spoon sai ki barshi y tafasa sai kisa alayyahu kisa kifi ki rufe kmar 5 minutes sai ki sauke aci d shinkafan....

  5. 5

    Ready to eat.

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Salma's_delicacies.
Salma's_delicacies. @cook_14012494
on
Kano Nigeria
my names ix salma salisu Adam I was born and brought up in kano, lamido creacent nassarawa GRA..I luv food, I luv sharing my new recipes, and I want to be a great chef. I'm food photographer, food lover, momma....Always eat good food and stay young and healthy......
Read more

Comments

Similar Recipes